Connect with us

Inda Ranka

Inda Ranka: Ana cigaba da sa’insa tsakanin KAROTA da ‘Yan adai-daita sahu

Published

on

Acikin shirin Inda Ranka na ranar Alhamis zakuji yadda ake ta sa’inda kan harajin da hukumar KAROTA ta sanyawa direbobin baburan adai-daita sahu.

‘Yan sanda sunsha alwashin ceto sauran yaran Kano da ake zargi an sace a kudancin kasar nan.

Wadannan dama karin wasu zaku saurara acikin shirin.

Ku latsa alamar sautin dake kasa domin sauraron shirin.

Download Now

Ayi sauraro lafiya.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,797 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!