Connect with us

Inda Ranka

Shirin Inda Ranka na ranar Litinin 13/1/2020 tare da Nasir Salisu Zango

Published

on

A cikin shirin za ku ji cewa:

Wani boka ya shiga hannu bayan da aka same shi da yiwa wata kwastomarsa ciki.

Ita kuwa hukumar Hisba ta jihar Kano ta mika wasu matasa ga mahukunta bayan da suka yiwa wata karamar yarinya fyade.

wadannan da ma wasu labaran duka na kunshe cikin shirin.

Download Now

A yi sauraro lafiya.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!