Inda Ranka
Shirin Inda Ranka na ranar Litinin 20/1/2020 tare da Nasir Salisu Zango
![](https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2019/10/zango-1.jpg)
A cikin shirin za ku ji cewa:
Budurwar saurayin nan da wata Baturiya ta zo Najeriya domin tafiya da shi Amurka ya aureta ta yi magana a karon farko.
Wata matar aure ta kone sassan jikin dan kishiyarta.
Wadannan da ma wasu labaran duka na kunshe cikin shiri.
A yi sauraro lafiya.