Connect with us

Inda Ranka

Shirin Inda Ranka tare da Nasir Salisu Zango 28/10/2019

Published

on

A cikin shirin za ku ji cewa:

Jami’an hukumar Hisba ta jihar Kano sun yi dirar mikiya a ksuwar Badume, inda suka kame tarin maza da mata da ake zargi da aikata karuwanci.

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kame wasu ‘yan Vigilate da ake zargin sun hallaka wani mai aikin kula da fitilun tit.

Wadannan da wasu labaran duk na kunshe cikin shirin.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2019/10/INDA-RANKA-28-10-2019.mp3?_=1

Download Now

A yi sauraro lafiya.

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!