Connect with us

Kowane Gauta

Shirin Kowane Gauta na ranar Laraba 2 ga watan Oktoba 2019 tare da Ibrahim Ishaq Dan uwa Rano

Published

on

A cikin shirin zaku ji cewa hukumar tsaro ta DSS ta tabbatar da cafke shugaban asusun ‘yan Fansho Abdurrashid Maina.

Shugaba Buhari ya taya gwamnonin Kano da Sokoto da Filato murnar samun nasara a kotu.

Wadannan da ma wasu labaran da ke faruwa a harkokin siyasar duniya duk na kunshe cikin shirin.

Download Now

A yi sauraro lafiya

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!