Connect with us

Kowane Gauta

Saurari shirin kowane Gauta na ranar Talata 1/10/2019 tare da Ibrahim Ishaq Dan uwa Rano

Published

on

A cikin shirin za ku ji cewa, yayin da ake gudanar da bikin cikar Najeriya shekaru 59 da samun ‘yancin kai, wasu daga cikin mutane na cewa babu wani abu da kasar ta samu face koma baya.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kudiri niyyar dauke tsarin Social Investment Program daga ofishin mataimakinsa.

Wadannan da ma wasun su duk na kunshe cikin shirin.

Download Now

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 332,893 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!