Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Shugaba Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da hare-haren da aka kai jihar Benue

Published

on

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da hare-haren da aka kai a jihar Benue, inda aka kashe gomman mutane a yankin Umogidi da ke karamar hukumar Otukpo.

Cikin wata sanarwa da mataimaki na musamman ga shugaban kan kafafen yada labarai  Malam Garba Shehu ya fitar, yace shugaba Buhari ya yi kira da a dauki duk matakan da suka dace wajen ganin an dakatar da rikicin tare da hukunta duk wanda aka samu da laifi.

Kamfanin Dillancin Labarai na AP ya ruwaito hukumomin tsaro a yankin da lamarin ya faru suna cewa, akalla mutum 74 aka kashe cikin makon da ya gabata a wasu hare-hare biyu da ‘yan bindiga suka kai a jihar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!