Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Shugaba Tinubu ya sauke Sha’aban Sharada daga mukaminsa

Published

on

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ya sauke Sha’aban Ibrahim Sharada daga shugabancin hukumar kula da almajirai ta Najeriya tare da maye gurbinsa da Janar Lawal Ja‘afaru Isah mai ritaya.

Rahotonni sun bayyana cewa hakan na zuwa ne kasa da sa’o’i 24 da kai ziyarasa gidan shugaban riko na jam’iyyar APC na kasa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!