Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Shugaban ƙasar Najeriya zaiyi jawabi gobe ƙarfe 7 na safe

Published

on

Shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da jawabi ga ƴan ƙasar nan a safiyar gobe Lahadi.

Wannan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da mashawarcin Shugaban Ƙasar a fannin kafafen yaɗa Labarai Ajuri Ngelale ya fitar da yammacin Asabar.

Tinubu zai yi jawabin ne da misalin ƙarfe 7 na safe, inda za’a maimaita jawabin da misalin ƙarfe 3 da kuma 7 na Yammacin goben.

Zadai a Jona jawabin Shugaban Ƙasar ne a gidajen Talabijin da radio mallakar Gwamnatin tarayya wato NTA da kuma FRCN.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!