Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Shugaban FIFA Gianni Infantino ya ziyarci Buhari

Published

on

Shugaban kasa Muhammad Buhari ya karbi bakuncin shugaban hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA Gianni Infantino yau Alhamis 16 ga watan Satumbar shekarar 2021.

Shugaban hukumar ta FIFA na tafe da rakiyar shugaban hukumar kwallon kafa ta Afrika CAF Dakta Patrice Motsepe.

Ahmad Musa zai iya yiwa Najeriya wasanni 140-Vincent Enyeama

Kazalika shugaban na FIFA na tafe da rakiyar Ministan matasa da wasanni na kasa Sunday Dare.

 

Ziyarar ta su na zuwa ne a wani bangare na fara gasar cin kofin kwallon kafar mata ta Aisha Buhari CUP, da aka fara a ranar Laraba 15 ga watan na Satumba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!