Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Siyasantar da harkar ɗaukan jami’an tsaro ne babbar matsalar ƙasar nan – Farfesa Umara Zulum

Published

on

Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya ƙalubalanci shirin sake ɗaukar jami’an tsaro a ƙasar nan.

Zulum ya bayyana hakan lokacin da yake jawabi a wajen wani taro kan sha’anin tsaro da aka shirya a jihar Filato.

Ya ce, ɗaukan sabbin jami’an tsaro ba komai zai haifar ba, fa ce barin Nijeriya a hannun mutanen da babu komai a gaban su, illa neman aikin yi, ba kishin ƙasa ba.

Zulum yayi zargin cewa mafi yawan jami’an tsaron da ake shirin dauka suna ta fafutukar neman aikin yi ne, sakamakon ba su samu abin dogara da kan su ba.

Har ma ya alaƙanta batun ɗaukan sabbin jamia’an tsaron da cewa siyasa ce kawai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!