Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sojin Nijeriya sun hallaka ‘yan bindiga sama da dari a Zamfara

Published

on

Rundunar sojin Nijeriya sun samu nasarar halaka ‘yan bindiga fiye da 100 a karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara.

Wannan na zuwa ne bayan da babbaban hafsan sojin kasar nan kasar nan, janar Christopher Musa ya umarci dakarun subi ‘yan bindigar har maboyar su don kawar da su.

Rahotanni sunce sashen sojan saman na rundunar Opreation Hadarin daji ce tayi wannan aiki, bayan samun bayanan sirri dake nuni da cewa ‘yan bindigar suna kan hanyar su ta kai hari a wani kauye.

Wannan dalilin ne ya Sanya sojin suka afka musu yayin da suke tafiya cikin ayari a yankin Dansadu na karamar hukumar ta Maru.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!