Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sojoji sun hallaka ƴan bindiga a Borno

Published

on

Dakarun sojin kasar nan sun  hallaka ‘yan Boko Haram masu alaka da kungiyar ISWAP, lokacin da suka yi yunkurin kaiwa sansani soji da ke Damboa a jihar Borno hari.

 

Jaridar PRNigeria ta rawaito cewa maharan sun yi yukurin kai harin ne da motocin harba roka guda 9.

 

Ƴan bindiga dai na  dauke da manyan bindigogi masu sarrafa kansu.

 

Haka zalika sojojin sun samu nasarar kwato motocin harba roka guda uku da sauran makamai, kuma ba su bayyana adadin ‘yan bindigar da suka kashe ba.

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!