Connect with us

Labarai

SSANU ta yi barazanar yajin aiki in har gwamnati bata bude makarantu ba

Published

on

Kungiyar manyan ma’aikatan Jami’o’i ta kasa SSANU ta ce, idan har gwamnatin tarraya ta bude makarantun kasar nan ba tare da cika ma ta alkawuranta ba, shakka babu za ta tsunduma yajin aiki.

Mataimakin shugaban kungiyar Alfred Jimoh ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema Labarai a Jami’ar Badan.
A cewar sa, idan har gwamnatin za ta duba yiwuwar bude makarantu to kamata ya yi ta kara nazartan biya mata bukatunta, da nufin bai wa dalibai manyan makarantu komawa makaranta.

Alfred Jimoh ya ce, daga cikin bukatun ‘ya’yan kungiyar akwai biyan su alawus-alawus wanda ta ce gwamnatin ba ta biya su ba tun daga shekara ta dubu biyu da tara zuwa

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!