Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Siyasa

Sumamen EFCC: Bita da ƙulli kawai ake yiwa Kwankwaso – PDP

Published

on

Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano, ta ce bita da ƙulli ya sanya hukumar EFCC ta kai sumame asibitin tsohon Gwamna Kwankwaso.

Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar Bashir Sanata, ya ce, sumamen na EFCC maƙarƙashiya ce kawai da Gwamnatin Kano ke shiryawa Kwankwaso.

Ya ci gaba da cewa, Asibitin da tsohon Gwamnan ya samar, ya sadaukar da shine domin amfanin al’umma ba don amfanin kansa ba.

Sakataren yaɗa labaran ya kuma ce, yadda hukumar ta dawo ta goge fenti da tayi cikin ƙasa da kwanaki biyu ya nuna cewa, Kwankwaso ba abin zargi bane.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!