Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Gwamna Ganduje ya sake jagorantar musuluntar da maguzawa

Published

on

A daren jiya Lahadi ne, gidauniyar Ganduje Foundation ta jagoranci bada kalmar shahada ga wasu maguzawa kamar yadda ta saba.

Yayin da yake jawabi ga sabbin musuluntar, jagoran gidauniyar, Gwamnan Kano Dr. Abullahi Umar Ganduje, ya ja hankalinsu da su kiyaye dokokin da addinin musulunci ya tanada.

Gidauniyar ta Ganduje Foundation ta shafe shekaru da dama tana gabatar da ayyukan yaɗa addinin musulunci, da suka haɗa da musuluntarwa, gina makarantu da masallatai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!