Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Suraj Ayeleso ya koma Plateau United daga Kano Pillars

Published

on

Mai tsaran raga na kungiyar kwallon kafa ta  Kano Pillars Suraj Ayeleso ya kammala komawa kungiyar kwallon kafa ta Plateau United dake jos. 

Sorajo Ayeleso  ya koma Plateau United ne bayan da kwantaraginsa da Kano Pillars ya kare a karshen watan Yunin shekarar da muke ciki ta 2021.

Dan wasan ya buga wasanni 41 a  Kano Pillars inda ya yi nasarar hana kwallo 21 shiga raga a tsahon shekarun da ya shafe a kungiyar.

Ayeleso mai shekaru 30 wanda tsohon mai tsaran gida ne na kungiyoyin  ABS FC, Kwara United da  Nasarawa United.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!