An haifi Abba Kabir Yusuf, a ranar 5 ga watan Janairun shekarar 1963 a karamar hukumar Gaya ta jihar Kano. Abba Kabir Yusuf ya halarci makarantar...
2:58pm Kotun karbar kararrakin zabe anan Kano karkashin mai sharia Halima Shamaki ta kori karar da jam iyyar PDP da dan takarar gwamnan Kano a jam...