Wani magidanci mai suna Mallam Bello da matarsa sun gamu da ibtila’I inda wani mutum mai suna Sulaiman Saleh ya yanke su da wuka a wuya...
Asibitin koyarwa na malam Aminu Kano ya gudanar da aikin kwakwalwa karo na biyu inda suka cire wani tsiro tare da samun nassara gudanar da wannan...
Lauyoyin Kare hakin dan Adam na cigaba da Bincike akan matashin nan da “yan sandan madobi suka doka har ta kai ga ya dukan yayi sanadiyyar...
Hukumar Kula da Laifukan Cin Hanci da Rashawa ta jihar Kano ta ce ta kwato fiye da naira biliyan 4 da wasu kadarori daga wajen wasu...
Babbar kotun jiha da ke zaman ta a Audu Bako sakateriya karkashin jagorancin Ahmadu Tijjani Badamasi ya yanke hukuncin kisan kai ta hanyar rataya ga wai...
Rundunar sojan saman kasar nan ta lalata maboyar kungiyar ISIS ta yammacin Afrika dake Arewacin jihar Borno. Babban daraktan yada labarai na rundunar Air Commodore Ibikunle...
A jiye Alhamis ne Dagacin garin Kantama dake karamar hukumar Minjibir Alhaji Shehu Galadima yayi murabus daga kujerar sa, bayan da ya shafe shekaru Sittin da...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Anambra ta ce ta mika yara biyu da aka sace su a jihar da iyalan su, bayan da aka tabbatar da...
Dan takarar shugaban kasa a babban zaben kasar nan da aka yi a ranar 23 ga watan Fabarerun da ya gabata a jam’iyyar Adawa ta PDP...
A shekarun baya ne hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kai samame a Kwanar Gafan dake kasuwar ‘yan Timatiri a nan Kano. A yayin samamen dai...