Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki yankin Oluwalose dake Okolowo’n jihar Kwara, inda sukai awon gaba da mazauna yankin da daama. Rahotannin sun tabbatar da cewa...
Hukumar EFCC mai yaki da masu yiwa arzikin kasa ta’annati a Najeriya, ta bankado ma’aikatan bogi 1000 a jihar Kwara. Ofishin hukumar a jihar Kwara ya...