Gamayyar kungiyoyin Ma’aikatan Man Fetur da na iskar Gas ta Najeriya sun yi barazanar shiga yajin aiki, a cikin wata wasika da suka aikewa ministan Man...
Kungiyar kwadago a jihar Kano ta yi barazanar shiga yajin aikin gargadi na mako guda, matsawar aka gaza cimma matsaya tsakaninta da gwamnatin jihar. An shirya...