Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Tambuwal ya ƙaddamar da sabon shirin zamanantar da Almajirci

Published

on

Gwamnatin jihar Sokoto ta ƙaddamar da wani sabon shirin zamanantar da Almajirci da karatun tsangayu da ta kwaikwayo daga ƙasar Indonesia.

Gwamnatin ta kafa wani kwamiti da suka je Indonesia suka gano yadda ake zamanantar da karatun tsangaya haɗe dana boko.

Dr. Umar Altine Dandumahe shi ne, shugaban Kwamitin ya ce, tuni suka fara aikin wayar da kan iyaye domin su rungumi wannan tsari maimakon wanda ake yi a baya.

Dr. Dandumahe ya ce, ƙarƙashin wannan tsari almajiran zasu samu karatun boko dana zamani, da kuma sana’o’in dogaro da kai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!