Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Da ɗumi-ɗumi: An rufe hanyar Kano zuwa Huguma

Published

on

Hukumar kiyaye abkuwar haddura FRSC anan Kano ta ce, za ta rufe hanyar Kano zuwa Kwanar huguma-Kari a yau Litinin.

Shugaban hukumar Zubairo Mato ne ya bayyana hakan a zantawar sa da Freedom Radio.

Mato ya ce, akan hanyar akwai gadar Tsamiya dake kan iyaka da Kano da Jigawa wadda ta karye sanadiyyar ruwan sama.

” Rufe wannan gada ya zama wajibi, kasancewar gadar ta karye kuma tana barazana ga rayukan al’umma, don haka ma’aikatar ayyuka ta kasa za ta fara aikin gyaranta daga kowanne lokaci”.

Zubairu Mato ya ce, masu bin hanyar za su iya bin hanyoyin birnin kudu zuwa kangyare a matsayin wucin gadi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!