Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Tasirin corona na ƙara haifar da cutar damuwa ga ƙananan yara – UNICEF

Published

on

Asusun tallafawa ƙananan yara na majalisar ɗinkin duniya ya ce, tasirin cutar corona na ƙara haifarwa da yara cutar damuwa.

A cewar asusun yaran da ke tsakanin shekarau 15 zuwa 24 ne ke samun wannan matsala da ciwon damuwa.

Sai dai asusun ya ce za su ƙara fito da sababbin hanyoyin da za a kare lafiyar yara.

A rahotan na asusun ya nuna cewa akwai bukatar gwamnatin tarayya ta kara adadin tallafin da ta ke yiwa masu cutar.

Sama da yara biliyan 1 da rabi ne suka fuskancin barazanar rasa ilimi yayin annobar .

Haka zalika kimanin mutune 46, 000 ne ke kashe kan su sakamakon ciwon damuwa a cewar UNICEF.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!