Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Tattalin arziki na cikin barazana a Kano

Published

on

Har yanzu yan kasuwa na ci gaba da nuna fargaba kan yadda harkokin kasuwancinsu ya durkushe a yan kwanakin a Jihar Kano, sakamakon rashin kudi a hannun mutane da kuma matsalar network da ake fuskanta yayin da kwastomomi ke tura kudi ta banki.

A cewar yan kasuwar har yanzu tsoffin kudi mutane ke kai musu kuma babu wadatattun kudi a wajen masu cire kudi ta POS.

A zantawar wakililiyarmu Ummulkhairi Abubakar Ungogo da wasu yan kasuwa sun bayyana halin da suke ciki.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/02/LABARAN-RANA-KASUWA-KUDI-01-02-2023.mp3?_=1

Wasu yan kasuwa a nan Kano kenan da suke bayyana halin da suke ciki sakamakon sanya wa’adin daina amfani da tsoffin kud da babban bankin kasa CBN ya yi.

Rahoton:Ummulkhairi Abubakar Ungogo

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!