Labarai
‘Yan sanda sun bankado maboyar Man Fetur a Kano
Rundunar tsaro ta Civil Defense a Jihar Kano ta bankado wasu maboyar man fetur guda uku adaidai lokacin da ake ci gaba da fuskantar karancinsa a sassan kasar nan.
Kwamandan rundunar na Kano Idris Adamu Zakari ne ya bayyana hakan lokacin da rundunar ta gudanar da holin mutanan da ta kama a kan zargin boye man future din da kuma gurbata shi a nan Kano.
Domin jin cikakken rahoton danna alamar Sauti.
Rahoton: Abdulkarim Muhammad Abdulkarim
You must be logged in to post a comment Login