Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

‘Yan sandan Jihar Kano sun kama masu garkuwa da mutane

Published

on

Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta tabbatar da kama wasu matasa biyu da suka sace wasu kananan yara biyu a karamar hukumar Ungogo tare da kubutar da yaran.

Mai magana da yawun rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya sanar da hakan a zantawarsa da Freedom Radio.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/02/LABARAN-RANA-POLICE-KIDNAP-HAU-A-01-02-2023.mp3?_=1

 

Kazalika Kiyawa ya ce matasan biyu ‘yan shekaru 22, sun tabbatar da aikata laifin.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/02/LABARAN-RANA-POLICE-KIDNAP-HAU-B-01-02-2023.mp3?_=2

SP Abdullahi Haruna Kiyawa kenan mai magana da yawun rundinar ‘yan sandan Kano.

Rahoton:Ahmad Kabo Idris

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!