Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa da shugaban hukumar NDLEA ta kasa reshen jihar Kano

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 14-10-2021

Shirin na wannan ranar ya karɓi baƙunchin shugaban hukumar hana sha da fatauchin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA reshen jihar Kano Isah Likita Muhammad.

A yau an tattauna ne domin jin inda aka kwana game da sabbin matakan da ya ce zai ɗauka tun a wancan lokaci da ya zo Jihar Kano a matsayin sabon shugaban wannan hukumar, domin yiwa tufkar hanci kan matsalolin tu’ammali da miyagun ƙwayoyi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!