Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

NDLEA ta yi wawan kamu a Kano

Published

on

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa reshen jihar Kano ta kama wata babbar mota da ake zargin ta shigo da miyagun kwayoyi jihar.

Shugaban hukumar ta ƙasa shiyyar Kano Dr Ibrahim Abdul ne ya bayyana hakan a zantawar sa da Wakilin mu Abba Isah Muhammad a shalkwatar hukumar dake nan Kano.

Dr. Ibrahim Abdul ya ce, dama sun samu rahoton sirri game da shigowar motar hakan ya sa suka yi shiri na musamman, inda suka bi bayan ta tun daga titin Zaria.

Ya ƙara da cewa, a binciken da suka gudanar sun gano motar ta ɗauko magunguna ne amma sai aka cakuɗa su da miyagun ƙwayoyi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!