Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa domin fito da matsaloli da ke kewaye da sha’anin mulkin siyasa

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne domin fito da matsaloli da ke a kewaye da sha’anin mulkin siyasa.

Wacce rawa ya kamata masu mulki su taka idan ana son magance matsalolin, Kuma wacce gudunmawa Al’ummar da ake mulka ya kamata su bayar don guduwa tare a tsira tare?

Baƙon da aka tattauna da shi, shi ne Dakta Maude Rabi’u Gwadabe ƙwararren ɗan jarida kuma mai sharhi kan al’amuran yau da kullum.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!