Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa game da makomar matasan Arewacin Najeriya

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 27-10-2021

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne game da makomar matasan Arewa, shin suna taimakawa wajen warware matsalolin tsaro da taɓarɓarewar zamantakewa ko sune sila na ƙaruwar matsalolin?

Baƙin da aka tattauna da su sune Zaidu Ayuba Alhaji shugaban majalisar tuntuɓa ta matasan Arewa wato Arewa Youth Consultative Council, sai kuma Bilal Tijjani Faki, Daraktan ayyuka na musamman a cikin ƙungiyar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!