Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan batun matsalolin ilimi da satar yara a makarantu

Published

on

Shirin Barka da Hantsi Ibrahim Ishaq Dan'uwa Rano 25-01-2022

A cikin shirin na wannan ranar, an dora ne kan batun matsalolin ilimi da satar yara da yadda suke fadawa mugun hannu a wasu makarantu.

Baƙin da aka tattauna dasu, sun haɗar da Kwamishinan ma’aikatar ilimi ta jihar Kano, Alhaji Sanusi Sa’id da kuma shugaban kungiyar iyayen yara da malamai ta kasa reshen jihar Kano, mallam Sani Salisu Danhassan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!