Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan batun wayar da kai game da cutar COVID19 a sabuwar shekarar 2022

Published

on

Shirin Barka da Hantsi Ibrahim Ishaq Dan'uwa Rano 18--01-2022

A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan batun wayar da kai game da cutar COVID19 a sabuwar shekarar 2022.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da shugaban kwamitin kar ta kwana na tawagar masu yaki da cutar COVID19 a jihar Kano, kuma babban sakatare na hukumar kula da lafiya a matakin farko ta jihar Dr. Tijjani Hussaini.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!