Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan dalilan da suka sa ake samun koma baya a harkokin kasuwanci

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 22-11-2021

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan dalilan da suka sa ake samun matsaloli da koma-baya a harkokin kasuwanci da kuma neman mafita, tare da kuma jin dalilin tsadar kawo kaya daga Lagos zuwa Kano fiye da daga China zuwa Lagos.

Baƙinmu sune Kwamishinan Kasuwanci na gwamnatin Kano Barrister Ibrahim Mukhtar, da kuma AbdulRashid Nasidi shugaban ƙungiyar ƙungiyar masu fiton kayayyaki ta ƙasa reshen jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!