Barka Da Hantsi
Tattaunawa kan duba hanyoyin dogaro da kai na kiwon Kaji da kiwon kifi
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan duba hanyoyin dogaro da kai na kiwon Kaji da kiwon kifi musamman ƙalubalen da ake fuskanta na gamuwa da mashashshara a lokacin sanyi da kuma tsadar abincin kiwon kajin.
Baƙonmu shi ne Abba Hassan Baban Merger, shugaban ƙungiyar cigaban matasan arewa maso dogaro da kai, wato Arewa youth self relience concept.
You must be logged in to post a comment Login