Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan halacci ko haramcin hada-hadar kudi ta kafar Internet a mahangar addinin musulunci

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 05-11-2021

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna kan halacci ko haramcin hada-hadar kuɗade ta shafukan Internet irin su Bitcoin a mahanga ta addinin musulunchi.

Baƙon da ya samu halartar shirin a yau shi ne Farfesa Ahmad Murtala shugaban sashen nazarin harkokin addini da shari’ar musulunchi na Jami’ar Bayero dake nan Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!