Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan karfafa gwiwar mata wajan da’awa da yada ilimi addinin musulunchi

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan hanyoyin karfafa gwiwar mata wajen shiga harkokin da’awa da yada ilimi addinin musulunchi, da kuma tallafawa marayu da masu rangwamen gata.

Baƙin da aka tattauna dasu, sun haɗar da shugabar gamayyar kungiyoyin mata musulmai ta Afirka reshen jihar Kano, Aisha Muhammad Yahaya da malama Sa’a Na Ta’ala Kurawa, sakatariya a gamayyar wannan kungiyoyi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!