Barka Da Hantsi
Tattaunawa kan manufofi da aikace-aikacen gwamnati wajen inganta rayuwar jama’a
A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan manufofi da aikace-aikacen gwamnati wajen inganta rayuwar al’umma.
Tare da kuma jin matakan da ake ɗauka domin kaucewa illata al’umma a ƙarƙashin wasu daga cikin waɗannan manufofi.
Labarai masu alaka:
Ku saurari cikakken shirin don jin yadda tattaunawar ta kasance.
You must be logged in to post a comment Login