Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan manufofin gwamnati da suka shafi mulkin al’umma ta bangarori da dama

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne game da manufofin gwamnati da suka shafi mulkin jama’a ta ɓangarori daban-daban.

Haka kuma an tattauna batun makomar jihar Kano a kan sulhu da ake shirin yi tsakanin gwamnatin da G-7.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rane ya karɓi baƙunchin Kwamishinan ma’aikatar yaɗa labarai na gwamnatin Kano Comrade Muhammad Garba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!