Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan nasarori da kalubalen da a ka fuskanta a ma’aikatar gidaje da sufuri ta Kano

Published

on

A cikin shirin na wannan rana an tattauna dangane da ayyukan ma’aikatar gidaje da sufuri ta jihar Kano, domin gano irin alfanu ko nasarorin da aka samu musamman a wannan zangon mulki, zuwa ƙalubalen da ake fuskanta a kan ayyukan ma’aikatar tsakaninta da jama’a.

Shirin ya tattauna da Kwamishinan ma’aikatar gidaje da sufuri na gwamnatin jihar Kano, Hon. Mahmud Muhammad Santsi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!