Connect with us

Labarai

Gwamnatin Kano na shirin samar da gidaje sama da 400 a Rijiyar Gwangwan

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta samar da gidaje sama da dari hudu da Tamanin a Rijiyar Gwamgwan da ke karamar hukumar Dawakin Kudu.

 

Kwamishina ma’aikatar Bunkasa gidaje Akitek Ibrahim Yakubu Adamu ne ya bayyana hakan a wata ziyara da kungiyar Manyan Editoci ta kasa watau Guild Of Editors su ka kai gurin karkashin jagorancin kwamishinan ya da labarai Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya.

 

A cewar kwamishinan gidajen Birnin da za a gina mai suna Gida-Gida Mega City zai hadar da makarantu, Asibitoci da ofisoshin yansanda wuraren ibada da sauran wuraren bunkasa walwalar jama’a.

Da ya ke jawabi yayin ziyarar kwamishinan yada labarai Kwamred Ibrahim Abdullahi Waiya ya ce gwamnatin Kano za ta ci gaba da aiwatar da muhimman ayyukan raya kasa da nufin inganta walwalar al’umma, ta fannin sufuri da kuma harkokin ilimi a jihar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!