Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan rikice-rikicen Jam’iyyun siyasa dake janyo rabuwar kai

Published

on

Barka da Hantsi 18-10-2021

A cikin shirin na wannan rana, an tattauna ne kan rikice-rikicen Jam’iyyun siyasa dake janyo rabuwar kai tsakanin jagorori da kuma tasirin da hakan ke da shi ga demokraɗiyya ko mulkin jama’a.

Baƙin da aka tattauna da su sune Mallam Ibrahim Khalil masanin falsafar siyasa da kuma Farfesa Kamilu Sani Fagge masanin kimiyyar siyasa a Jami’ar Bayero Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!