Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan tasirin ƙungiyar ɗalibai Musulmi ta Najeriya wajen saita tunanin matasa

Published

on

A ciki shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan tasirin ƙungiyar ɗalibai Musulmi ta Najeriya (MSS) reshen jihar Kano, wajen saita tunanin matasa ta yadda za su bayar da gudunmowa domin magance matsalolin da suke damun Ƙasar nan.

Ibrahim Ishaq Ɗan’uwa Rano ne ya tattauna da Barista Abubakar AbdurRahman Anas mamba na kwamitin ƙwararru a ƙungiyar ta MSS da kuma Saifullahi Yusuf Indabawa, Sakataren kwamitin kula da tafiye-tafiye na musamman ga ɗalibai domin bunƙasa iliminsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!