Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan tasirin da cutar Corona ta yi ga fannin yawon buɗe ido

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, anyi duba ne kan tasirin da cutar COVID-19 wato (Corona) ta yi ga fannin yawon buɗe ido a mahangar tattalin arziƙi da kuma sha’anin zamantakewa.

Baƙin da aka tattauna dasu sun haɗar da Alhaji Umar Abdullahi shugaban sashen tallata harkokin yawon buɗe ido da walwalar baƙi a hukumar yawon buɗe ido ta Najeriya da kuma Alhaji Yusuf Ibrahim Lajawa, shugaban hukumar ta Tourism a jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!