Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan tasirin Kwalejojin kimiyya da fasaha wajen ɓunƙasa sha’anin kiwon lafiya

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, anyi duba ne ga tasirin Kwalejojin kimiyya da fasaha wajen ɓunƙasa sha’anin kiwon lafiya da kuma batun samun guraben karatu da ƙa’idojin, haka kuma a Kwalejin kimiyya da fasaha ta Musulmai dake garin Funtua a jihar Kantsina.

Baƙin da aka tattauna dasu, sun haɗa da shugaban Kwalejin ta Muslim Community College of Health Science and Technology Funttua Dr. Umar Aminu Imam (Ɗanmasanin Funtua) da kuma Mustapha Ibrahim Ɗalibi jami’in kula da samun guraben karatu wato Admission Officer.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!