Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan tasirin madatsun ruwa da fadamu wajen bunƙasa noman rani

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 16-11-2021

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna domin yin duba ga ingancin madatsun ruwa da fadamu tare da duba tasirinsu wajen bunƙasa noman rani da kuma auna girman matsalar da ambaliyar ruwan damina ke janyowa manoma da ma kawo tsaiko a manufar bunƙasa ƙasa da abinchi.

Baƙon da aka tattauna dashi shi ne Ma’amun Da’u Aliyu, shugaban hukumar raya koguna da fadamun Hadejia da Jama’are.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!