Connect with us

Kiwon Lafiya

BUK: da wasu hukumomi sun Sami tallafin naira miliyan 100 don bunkasa madatsan ruwa

Published

on

Cibiyar  nazari akan a yankunan kasashen dake fama da rashin dausayi na jami’ar Bayero dake nan Kano tare da hadin gwiwar cibiyar bincike kan iri na kasa da kasa da kuma hukumar dake da bincke kan sararin samaniya sun sami nasarar samun tallafi na Naira miliyan 100 daga shirin bunkasa noman rani da inganta Madatsun ruwa na gwamnatin tarayya,TRAMING, don yin bincike RAMING.

Shirin na TRAMING shirin ne na bankin duniya dake karkashin ma’aikatar ruwa na gwamnatin tarayya.

Manufar shirin shi ne inganrtta noman rani don karfafa manonan rani wajn bunkasa ayyukan su.

Jami’ar Bayero it ace a kan gaba wajen hadin gwiwa bayan da ta sanya hannun yarjejeniyar a ranar 7 ha watan Maris din nan da muke ciki

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,650 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!