Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan tasirin shigowar gwamnati cikin lamarin noman Kifi ta mahangar tattalin arziki

Published

on

Barka da Hantsi: Ibrahim Ishaq Dan'uwa Rano 15-02-2022

A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne ga batun noman Kifi da kuma irin tasirin shigowar gwamnati cikin lamarin a mahangar tattalin arziƙi, nasarori da ƙalubale.

Baƙinmu sune Hudu Salisu Khalid Jami’in hulɗa da jama’a na ƙungiyar masu kiwon kifi ta ƙasa wato Practicing Fish Farmers Association of Nigeria reshen jihar Kano, da kuma Maharazu Usman, sakataren kuɗi na ita wannan ƙungiya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!