Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan yawan ziyarar da shugaba Buhari ke yi zuwa ƙasashen waje

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 29-11-2021

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan ziyarar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zuwa ƙasashen waje daga 2015 zuwa yau.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da Ambasada Bala Sani, tsohon Jakadan Najeriya a ƙasar Mauritania, kuma mai sharhi kan al’amuran siyasa a Najeriya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!