Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Tennis: Ashleigh Barty ba za ta buga wasan karshe a gasar WTA ba

Published

on

Lamba daya ‘yar kasar Birtaniya Ashleigh Barty, ba za ta samu damar kare kambun gasar WTA da ta lase a shekarar 2019 ba, sakamon killace kanta da za ta yi da ga kamuwa da cutar Covid-19.

Wasan karshen dai za a  gudanar da shi a watan Nuwambar shekarar da muke ciki ta 2021.

Dan wasan Nigeria Victor Osimhen zai iya zama dan wasan Duniya-Luciano Spalletti

Hakan ya sa ‘yar wasan za ta koma kasar Australia domin tin karar gasar Australian Open.

‘Yar wasa Ashleigh Barty dai itace ta lashe gasar WTA a shekarar  2019 bayan bullar cutar  coronavirus.

Barty dai a shekarar 2021 da muke ciki ta lashe gasanni biyar ciki har da ta Wimbledon.

Yanzu dai za ta mai da hankali domin buga gasar  Australian Open a yankin  Melbourne Park, wanda ake saran farawa daga Watan Janairun shekarar 2022.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!